Yanzu kocin Super Eagles Augustine Eguavoen zai dogara ne da ‘yan wasa irinsu Victor Boniface, Ademola Lookman, Taiwo Awoniyi ...
Iyalan pasinjojin da suka gamu da ajalin su a hadduran jirgin saman Boeing 737 Max biyu, sun halarci zaman babban kotun kasa ...
A yayin wani biki na kungiyar manema labarai masasa shinge a Landan. Dan Jimmy Lai, Sebastien yace mahaifin shi, wanda ke da ...
Shirin Manuniya na wannan mako ya duba maganar kudin aikin Hajji ne da kuma hauhawar farashin mai da tsadar rayuwa a Najeriya ...
Yayin da yake tabbatar da kai hare-haren, Sanata Ali Ndume yace 'yan ta'addar sun kuma kona motocin soja 2 a wani harin ...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa yanzu ta sahalewa dillalan mai su kulla cinikin fetur kai tsaye da matatar ...
Ana zarginsu da yada bayanan tada zaune tsaye da kulla makarkashiya da cin amanar kasa da ma bada gudumowa a yunkurin katse ...
Sanarwar da ofishin UNICEF na Najeriya ya fitar a jiya Alhamis tace asusun ya samar da rigakafin ne domin tabbatar da ...
Kakakin VOA Nigel Gibbs ya ce VOA ta rufe tashar FM dinta a Ouagadougou, babban birnin Burkina Faso, sakamakon dakatarwar.
A wata sanarwa da ya fitar a ranar Litinin ta hannun Kakakinsa Bayo Onanuga, Shugaba Tinubu ya kama sunan Fubara inda ya yi ...
Gwanan Jihar Borna ya jagoranci fara rabon kudin tallafi ga al’ummar jihar da ibtila’in ambaliyar ruwa ta rutsa da su wanda ...
Shirin Ciki Da Gaskiya na wannan makon (kashi na biyu), zai yi nazari ne kan takaddamar kudaden fanshon din wasu 'yan sandan ...